Gungun wasu Matan aure dake Unguwar Kofar Mata a Kano sun gudanar da zanga zanga a unguwar sakamakon fadan daba daya addabesu da kisan kai da Yan daban suke yi kullum.
Matan sunce ko a daren jiya yan dabar sun kashe wani saurayi da yazo daga Jihar Katsina,sai dai sun shaidawa wakilanmu cewar zasuyi zaman dirshen har sai Gwamnati ta bayyana a wajan.

0 Comments