Header Ads Widget

 


Jaridar Gombe Ayau ta karrama Alhaji Sule Gombe,Garkuwar Tukur Tukur


By Hassan Ibrahim 


A yau ne jaridar Gombe Ayau ta karrama Alh . Sule Gombe, Garkuwar Tukur Tukur, bisa Jajircewar sa na taimaka wa al'umma a dukkan fannoni na rayuwa.

Wasu daga cikin hotunan da aka  dauka lokacin miƙa lamban yabon.

Post a Comment

0 Comments